Kofi Abrefa Busia

Kofi Abrefa Busia
Prime Minister of Ghana (en) Fassara

1 Oktoba 1969 - 13 ga Janairu, 1972
Kwame Nkrumah
Member of the 1st Parliament of the 2nd Republic of Ghana (en) Fassara

1 Oktoba 1969 - 13 ga Janairu, 1972
District: Wenchi Constituency (en) Fassara
Election: 1969 Ghanaian parliamentary election (en) Fassara
Member of the 1st Parliament of the 1st Republic of Ghana (en) Fassara

1956 - 1959
Election: 1956 Gold Coast legislative election (en) Fassara
Member of the 2nd Parliament of the Gold Coast (en) Fassara

15 ga Yuni, 1954 - 17 ga Yuli, 1956
Election: 1954 Gold Coast legislative election (en) Fassara
Member of the 1st Parliament of the Gold Coast (en) Fassara

20 ga Faburairu, 1951 - 1954
Election: 1951 Gold Coast legislative election (en) Fassara
parliamentary group (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Wenchi da Weich, 11 ga Yuli, 1913
ƙasa Ghana
Mamayar Ghana
Mutuwa Oxford (en) Fassara, 28 ga Augusta, 1978
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Ciwon zuciya)
Ƴan uwa
Yara
Karatu
Makaranta University of London (en) Fassara
University of London (en) Fassara Digiri : Falsafa
Wesley College of Education (en) Fassara
Jami'ar Oxford
Nuffield College (en) Fassara
University College, Oxford (en) Fassara
Bulletin of the Institute of Classical Studies (en) Fassara
Matakin karatu Doctor of Philosophy (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da university teacher (en) Fassara
Wurin aiki Accra, Oxford (en) Fassara, Kumasi da Leiden (en) Fassara
Employers Jami'ar Oxford
University of Ghana
Wesley College of Education (en) Fassara  (1931 -  1932)
Leiden University (en) Fassara  (15 ga Maris, 1960 -  7 ga Janairu, 1962)
Imani
Addini Kiristanci
Kirista
Katolika
Jam'iyar siyasa Progress Party (en) Fassara
National Liberation Movement (en) Fassara
National Liberation Movement (en) Fassara

Kofi Abrefa Busia (11 ga watan Yulin shekarar 1913 - 28 ga watan Agustan shekarar 1978)[1] ya kasance jagoran siyasar ƙasar Ghana kuma masanin ilimi wanda ya kasance Firayim Minista na Ghana daga shekarar 1969 zuwa shekarar 1972. A matsayinsa na shugaba mai kishin ƙasa da firaminista, ya taimaka wajen dawo da gwamnatin farar hula zuwa ƙasar bayan mulkin soja.[2]

  1. "August 28, 1978: Prime Minister of 2nd Republic Dr. Kofi Abrefa Busia Dies in London". Edward A. Ulzen Memorial Foundation (in Turanci). Retrieved 2020-08-13.
  2. Martin, G. (23 December 2012). African Political Thought (in Turanci). Springer. ISBN 9781137062055. Archived from the original on 11 June 2020.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne